ha_tn/1ki/02/30.md

486 B

Muhimmin Bayani:

Benaiyaya je ya kashe Yowab

ka bizne domin a kawar da jinin da Yowab ya zubar ba dalili daga gidan mahaifina

Anan "gida" na wakiltyar zuriyar Dauda shi kuma "jini" na wakiltar laifi. AT: "bizne shi ka kuma cire min da iyalina laifin kisan da Yowab ya yi ba dalili" ko kuma "bizne shi. ka yi haka domin kada Yahweh ba zai ɗuki fansa a kaina da iyalin mahaifina masu laifi domin Yowab ya kashe mutane ba dalili" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)