ha_tn/1ki/02/28.md

460 B

Muhimmin Bayani:

Sarki Sulaiman ya umarci Benaiya ya kashe Yowab

Labarin ya zo ga Yowab

"Yowab ya ji abin da Sulaiman ya yi bayan ya zama sarki"

ƙahonni na bagadi

ƙahonni na bagadi na nuna ikon Yahweh da kariyarsa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

sai aka gaya wa sarki cewa Yowab ya gudu

za a fassara wannan a. AT:"wani ya gaya wa sarki Sulaiman da cewa Yowab ya gudu"(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)