Muhimmin Bayani:
Sulaiman ya sallami Abiyatar daga zama firist.
ka sha wahala kamar yadda mahaifina ya sha
Abiyatar ya sha wahala tare da Sarki Dauda kafin Dauda ya zama sarki.
domin ya cika
Kalmar "shi" na nufin Sarki Sulaiman.
wadda ya faɗi
Kalmar "Shi" na nufin Yahweh.