ha_tn/1ki/02/24.md

372 B

Muhimmin Bayani:

Sarki Sulaiman ya kashe Adonija.

sa ni akan kursiyin

kalmar "kursiyi"na nufin ikon Sulaiman don jagoranci da aka bashi daga Yahweh, (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ya yi gida domina

Anan "gida" na nufin zuriyar da Yahweh ya ba Sulaiman, wanda zai ci gaba da mulki bayan shi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)