ha_tn/1ki/02/22.md

655 B

Muhimmin Bayani:

Sarki Sulaiman ya bayar da amsa ga roƙon Adonija

Me yasa kika roƙa ... Adonija? Me yasa ba ki ce a ba shi mulkin ba kuma ... Zeruya?

Sarki Sulaiman ya ji haushin roƙon mahaifiyarsa. AT: "bai yi dai_dai ba ki tambamya ... Adonija! wannan ɗaya ne da tambayar masa mulkin kuma ... Zeruya!" ( rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Bari Allah ya yi mani fiye da haka, idan Adonija ba a bakin ransa ya faɗi wannan magana ba

wannan habaici ne. AT: "Allah na da gaskiya ya kashe ni-har ma ya yi min abin da ya fi haka muni-idan ban kashe Adonija ba domin ya yi wannan roƙo" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)