ha_tn/1ki/02/16.md

412 B

Muhimmin Bayani:

Adonija tattauna bukatunsa da Batsheba.

kada ka juya mani baya ... ba zai juya maki baya ba

juya wa fuskar wani wakili ne na ƙin duban wani, wanda in an bi ta wata hanya shine ƙin yin abin da wannan mutum ya roƙa. AT: "ba za ka ƙi kayi abin da na roƙa ba ,,, ba zan ƙi yin abin da kika roƙa ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Abisha Bashunamiya

(Duba: 1:3)