481 B
481 B
Muhimmin Bayani:
Adonija ya zo yayi magana da Batsheba.
cikin salama
" ba tare da shirin kawa hargitsi ko tada fitina"
dukkan Isra'ila
wannan gaba ɗaya ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)
abubuwa sun canza
"abin da muke sa zuciya faru bai faru ba"
an ba ɗ an'uwana sarauta
wannan za'a iya fassara shi a armashi. AT: "Yahweh ya ba ɗan'uwana mulkin" ko kuma "ɗan'uwana ya zama sarki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)