937 B
937 B
Muhimmin Bayani:
Dauda ya mutu kuma Sulaiman ya gaje shi a matsayin sarkin Isra'ila.
barci tare da ubanninsa
Mutuwar Dauda anan ana maganarsa kamar ya kwanta barci. AT: "mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)
Dauda ... aka bizne shi
Za'a iya bayyana wannan a armashi. AT: "Dauda ... aka kuma bizne shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Dauda ya yi mulki a Isra'ila
"shekarun da Dauda ya yi mulki a Isra'ila" ko kuma "Dauda ya yi mulki a Isra;ila na"
ya zauna a kan kursiyin Dauda ubansa
kursiyin na wakiltar ikon mulki sarki. AT: "ya zama sarki, kamar yadda mahaifinsa Dauda yake" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
mulkinsa kuwa ya kahu da ƙarfi ƙwarai.
Wannan za'a iya fassara shi a armashin. AT: "Yahweh ya kafa mulkin Sulaiman" ko kuma "Yahweh yasa Sulaiman ya shugabanci gaba ɗaya na mulkin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)