ha_tn/1ki/02/07.md

355 B

Muhimmin Bayani:

Sarki Dauda ya ci gaba da gaya wa Sulaiman yadda zai yi jagorancin Isra'ila

Barzilai

sunan na miji (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

ku bar su su zauna a cikinku su ci a teburinka

Teburi wakilin ne na gidan da teburi yake. AT:"ka marabcesu su ci a gidanka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)