ha_tn/1ki/02/01.md

1.6 KiB

ina bin hanyar dukkan duniya

wannan wata hanya ce ta cewa "zan mutu." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)

ka nuna kanka namiji

sauran zantuttuka za'a cika su a. AT: "ka nuna wa kowa kai namiji ne" ko kuma "ka zo yadda kowa da kowa zai san cewa kai mutumin kirki ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

ka yi tafiya cikin hanyoyinsa

tafiya cikin akan hanya shine yake nuna yadda mutun yake rayuwarsa. AT: "ka yi rayuwa yadda ya umurceka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

wadata

"yi nasara" ko kuma "yi da kyau"

ya cika maganarsa

"yin dukkan abinda ya yi alkawari zai yi"(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

'Idan 'ya'yanka ... ba za ka rasa ba

Yahweh yana magana da Dauda, kuma kalmomin "kai" da kuma "na ka" yana nufin Dauda.

suka yi tafiya a gabana da aminci

Yahweh yana magana da Dauda, kuma kalman "Ni" na nufin Yahweh.

da dukkan zuciyarsu da dukkan ransu,

habicin "da dukkan ... zuciyarsu" yana nufin "dukka-dukka" da kuma "da dukkan ... ransu" yana nufin "a dukkan ... inda suka kasance." AT: "a dukkan inda suka kasance" ko kuma "da dukkan ƙarfinsu" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] ko kuma [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]])

ba za ka rasa mutum a kan kursiyin Isra'la ba

kalman "kursiyi" laƙabi ne ga sarki wanda ya zauna a kursiyi. AT: "zuriyarka ba za su daina zama sarakuna a Isra'ila ba" za'a iya bayyana shi da armashi. AT: "wani daga cikin zuriyarka zai zama sarki." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da kuma [[rc:///ta/man/translate/figs-litotes]])