ha_tn/1jn/05/20.md

1.1 KiB

ya bamu fahimta

"ya iza mu mu fahimci gaskiyar"

muna cikin wannan wanda shi ne gaskiya, kuma cikin Ɗansa Yesu Almasihu

kansancewa a "cikin" mutum na nufin samun dangantaka ta kusa da shi, wato a haɗe da shi ko kuma ku zama nashi. Wannan jumlar "shi ne gaskiya" na nufin Allah mai gaskiya, sa'annan jumlar nan "a cikin Ɗansa Yesu Almasihu" na bayyana yadda muke a cikinsa mai gaskiya. AT: "muna haɗe da shi mai gaskiya ta wurin haɗa kai da Ɗansa Yesu Almasihu"

shi wanda shi ne gaskiya

"mai gaskiya" ko "Allah na asali"

Shi ne Allah na gaskiya

"shi ne" na nufin Yesu Almasihu

da kuma rai na har abada

Ana ce da shi "rai na har abada" domin shi ne ke ba mu rai na har abada. AT: "da kuma wadda ke ba da rai na har abada" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

'Ya'ya

Yahaya tsohon mutum ne kuma shi ne shugabansu. Yayi amfani ne da wannan furci domin ya nuna yadda yake ƙaunarsu . AT: "ƙaunatattun 'ya'yana a cikin Almasihu" ko kuma "ku da kuke ƙaunatattu a gare ni kamar 'ya'yan kaina" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ku tsare kanku daga bautar gumaka

"ku yi nesa da gumakai" ko "kada ku bauta wa gumaka"