508 B
508 B
mugun nan kuwa ba zai iya yi masa illa ba
Wannan jumlar "mugun nan" na nufin Shaiɗan, ibilis.
dukan duniya tana hannun mugun nan
kasancewa a hannun mutum na nufin bishewarsa ko kuma mulkinsa. AT: "mugun ne ke bi da duniya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
dukan duniya
A nan "duniya" wata hanya ce da marubutan Littafi ke nufin mazauna cikin duniya da ke tawaye da Allah da kuma tsarin duniya da ke lalace saboda ikon zunibi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)