ha_tn/1jn/05/13.md

570 B

wannan

"wannan wasiƙa"

a gare ku waɗanda suka gaskata da sunan Ɗan Allah

A nan "suna" na nufin Ɗan Allah. AT: "ku da kuka gaskata da Ɗan Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Wannan shine gabagaɗin da muke da shi a gabansa, wato,

AT: "Muna da gabagaɗi a gaban Allah don mun san cewa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

in mun roƙi komai bisa ga nufinsa

"idan mun roƙi abubuwan da Allah ke so"

mun sani muna da duk abin da muka roƙa daga gare shi

"mun san cewa zamu samu abinda muka roƙa daga Allah"