ha_tn/1jn/05/11.md

749 B

Wannan ita ce shaidar

"Ga abinda Allah ke faɗi"

rai

A nan "rai" na madaɗin yancin rayuwa har abada ta wurin Alheri da ƙaunar Allah. Dubi yadda ku ka fasara wannan a [1:1-2](Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

wannan rai kuwa yana cikin Ɗansa

"wannan rai ta wurin Ɗansa ne" ko kuma "Zamu rayu har abada idan muna manne da Ɗansa" ko kuma "Zamu rayu har abada indan mun haɗa kai da Ɗansa"

Duk wanda yake da Ɗan, yana da rai. Duk wanda ba shi da Ɗan Allah kuwa bashi da rai

An yi maganar samun dangantaka na kusa da Ɗan kamar shi ne samun Ɗan. AT: "Shi wanda ke gaskata da Ɗan Allah na da rai. Shi wanda bai gaskata da Ɗan ba ba shi da rai na har abada" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)