ha_tn/1jn/04/19.md

390 B

ƙin ɗan'uwansa

"yana ƙin ɗan'uwansa mai bi"

wanda baya ƙaunar ɗan'uwansa da yake gani, ba zai iya ƙaunar Allah da bai taɓa gani ba

Idan maganganun biyu a jeri ɗaya na kawo rikecewa, ana iya fasara su dabamdabam. AT: "wanda yake kin ɗan'uwansa, wadda yake gani, ba zai iya ƙaunar Allah ba, wadda bai taɓa gani ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)