ha_tn/1jn/04/15.md

1.3 KiB

Duk wanda ya amince cewa Yesu Ɗan Allah ne

"Duk wanda ya faɗi gaskiya game da Yesu, cewa shi Ɗan Allah ne"

Ɗan Allah

Wannan wata suna ce mai muhimmanci na Yesu wadda ke bayyana dangantakasa da Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

Allah na zaune cikinsa, shi kuma a cikin Allah

A zauna a cikin mutum yana nufin a cigaba da dangantaka da shi. Dubi yadda ku ka fasara wannan a [2:5-6]. AT: "Allah yana cigaba da zumunta da shi kuma yana cigaba da dangantaka da Allah" ko kuma "Allah yana haɗe da shi shi kuma yana haɗe da Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

shi kuma a cikin Allah

AT: "shi kuma yana zaune a cikin Allah" (Dubi: Ellipsis)

Allah ƙauna ne

Wannan na nufin cewa halin Allah ƙauna ne." Dubi yadda kuka fasara wannan a [4:8](Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

wanda yake zama cikin wannan ƙauna yana

"waɗanda sun cigaba da ƙaunan wasu"

yana zaune cikin Allah, Allah kuma a cikinsa

A zauna a cikin mutum na nufin a cigaba da dangantaka da shi. Dubi yadda ku ka fasara wannan a [2:5-6]. AT: "na cigaba da dangantaka da Allah, kuma Allah na cigaba da dangantaka da shi" ko kuma "yana haɗe da Allah, Allah kuma yana haɗe da shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)