ha_tn/1jn/04/11.md

1.5 KiB

Ƙaunatattu, da yake

"ku mutanen da nake ƙauna, kada ku amince da" ko kuma "Ƙaunatattu abokai, kada ku amince da." Duba yadda ku ka fasara wannan a [2:7].

da yake Allah ya ƙaunace mu

"tunda Allah ya ƙaunace mu haka"

ya kamata mu ƙaunaci junanmu

"ya kamata masubi su ƙaunaci sauran masubi"

Allah yana zaune cikinmu ... muna zaune a cikinsa shi kuma a cikinmu

Zama a cikin mutum na nufin cigaba da zumunta da shi. Dubi yadda ku ka fasara wannan a [2:5-6] AT: "Allah yana cigaba da zumunta da mu ... mu cigaba da zumunta da Allah shi kuma zai cigaba da zumunta da mu" ko kuma "Allah yana haɗe da mu ... mu kuma muna a haɗe da Allah shi kuma yana haɗe da mu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

shi kuma a cikinmu

AT: "shi kuma yana zaune da mu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

kuma ƙaunarsa tana zaune cikakke a cikinmu

"ƙaunar Allah ta cikă a cikinmu"

Ta haka mun sani ... mu, saboda ya bamu

Fasarar ku na iya fin ba da haske idan kun cire ko "ta haka" ko kuma "saboda" AT: "mun sani ... mu saboda ya bayar" ko kuma "Ta haka mun sani ... mu: ya bayar"

Kuma, Mun gani mun shaida, cewa Allah ya aiko Ɗan, domin ya zama mai ceton duniya.

"kuma mu manzannin mun ga Ɗan Allah mun kuma faɗa wa kowa cewa Allah Uban ya aiko Ɗansa ya ceci mutanen da ke wannan duniyan"

Uba ... ɗan

Waɗannan wasu sunaye ne da ke bayyana dangantakar da ke tsakanin Allah da Yesu (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)