ha_tn/1jn/04/09.md

884 B

A cikin haka ... a garemu, Allah ya aiko tilon Ɗansa

A cikin haka ... a garemu: Allah ya aiko tilon Ɗansa." Jumlar "A cikin haka" na nufin jumlar nan "Allah ya aiko da tilon Ɗansa."

aka bayyana ƙaunar Allah a garemu

Ana iya fasara "ƙauna" zuwa kalmar aiki. AT: "Allah ya nuna cewa yana ƙaunar mu" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

domin mu rayu ta wurinsa

"domin ya sa mu rayu har abada saboda abinda Yesu yayi"

cikin wannan akwai ƙauna

"Allah ya nuna mana abinda ake nufi da sahihiyar ƙauna"

ya aiko da Ɗansa ya zama mai gafarta zunubanmu

A nan "gafartawa" na nufin mutuwar Yesu a bisa giciye ya kwantar wa Allah da fushinsa saboda zunubi. AT: "ya aiko Ɗansa ya zama hadayar da ya kwantar wa Allah zuciya saboda zunubanmu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)