ha_tn/1jn/04/04.md

1.5 KiB

'Ya'yana ƙaunatattu

Yahaya tsohon mutum ne kuma shi ne shugabansu. Yayi amfani ne da wannan furci domin ya nuna yadda yake ƙaunarsu . AT: "ƙaunatattu 'ya'yana a cikin Almasihu" ko kuma "ku da kuke ƙaunatattu a gare ni kamar 'ya'yan kaina" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

rigaya kun yi nasara da su

"baku amince da malaman ƙaryan ba"

wanda ke cikinku ya

"Allah, wanda ke cikinku ya"

wanda ke cikin duniya

Wannan na iya nufin 1) shaiɗan AT: "Shaiɗan, da ke duniya" ko kuma "Shaiɗan, da ke amfani da waɗanda ba su biyayya da Allah" ko kuma 2) masu koyas da abubuwan duniya AT: "masu koyas da abubuwan duniya" (Dubi: )

Su na duniya ne

Wannan na nufin cewa suna samun ikonsu daga duniya ne. "duniya" kuma na nufin "wanda ke cikin duniyan", Shaiɗan. Ko da shike yana kuma iya nufin masu aikata zunubi waɗanda suke jin su suna kuma basu ƙarfi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

saboda haka abin da suke faɗi na duniya ne

"duniya" a nan na nufin "shi wanda ke cikin duniya," Shaiɗan. Ko da shike yana kuma iya nufin masu aikata zunubi waɗanda suke jin su suna kuma basu ƙarfi. AT: "saboda haka suna koyar da abin da suka koya daga mutane masu aikata zunubi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

duniya kuma tana sauraronsu

Kalmar nan "duniya" na nufin mutanen da basu biyayya da Allah. AT: "don haka mutanen da basu biyayya da Allah suna sauraronsu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)