ha_tn/1jn/04/01.md

1.2 KiB

Muhimmin Bayani:

Yahaya yana bada kashedi wa malaman ƙarya wadda suke musun cewa Yesu yana da jikin mutum da malaman da ke magana kamar yadda waɗanda ke ƙaunar duniya ke yi.

Ƙaunatattu, kada ku amince

"ku mutanen da nake ƙauna, kada ku amince da" ko kuma "Ƙaunatattu abokai, kada ku amince da." Duba yadda kun fasara wannan a [2:7].

kada ku amince da kowanne ruhu

A nan, Kalmar nan "ruhu" na nufin ikokin ruhu ko kuma wani halitta da ke ba mutum wata sako ko anabci. AT: "kada ku amince da kowane annabi da ke cewa ya karɓi sako daga wani ruhu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Amma ku gwada ruhohi

A nan, kalmar nan "ruhohi" na nufin ikokin ruhaniya ko kuma wani halittada ke ba mutum wani sako ko anabci. AT: "yi tunani a hankali game da abinda annabin ke faɗi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ya zo cikin jiki

A nan "jiki" na nufin jikin mutum. AT: "ya zo a matsayin rayayyen mutum" ko kuma "ya zo a wannan jiki da muke iya gani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Wannan ruhun magabcin Almasihu ne, wanda kuka ji cewa yana zuwa, ya kuwa rigaya ya zo cikin duniya

Waɗannan ne annabawan da ke gãba da Almasihu, wadda kuka ji cewa suna zuwa, sun kuwa zo cikin duniya"