ha_tn/1jn/03/23.md

663 B

Kuma ummurninsa kenan: mu bada gaskiya ... kamar yanda ya bamu wannan doka

"umurni" da "doka" anan na nufin abu ɗaya ne. AT: "Wannan shi ne abinda Allah ya umurce mu mu yi." "Ba da gaskiya ... kamar yadda ya dokacemu muyi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

Ɗan

Wannan wata suna ce mai muhimmanci sosai na Yesu da ke bayyana dangartakansa da Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

yana cikinsa, Allah kuma yana cikin mutumin

A nan an bayyana dangantaka ta kusa da ke tsakanin masubi ta wurin amfani da "cikinsa." Dubi yanda aka fasara a [2:-6](Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)