ha_tn/1jn/03/19.md

1.3 KiB

mu masu gaskiya ne

"mun zama masu gaskiya" AT: "muna rayuwa bisa yadda Yesu ya koya mana kenan"

kuma mun tabbatar da zuciyarmu

Kalmar nan "zuciya" a nan na nufin yadda mutum ke ji. AT: "ba a zargin mu da laifi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

idan zuciyarmu ta kayar da mu

A nan "zuciya" na nufin tunani ko lamiri. A nan "zuciya na kayar da mu" na nufin zargi" AT" "idan mun san cewa mun yi zunubi kuma hakan ya jawo mana zargi" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

Allah ya fi zuciyarmu girma

A nan "zuciyar" na nufin tunani ko lamiri. "Allah ya fi zuciyarmu" na nufin Allah ya san fiye da mutum. Saboda haka, zai iya shar'anta abubuwa fiye da yadda mutum zai iya. Sakamakon wannan gaskiyar na iya nufin cewa Allah na da yawan jin ƙai fiye da yadda lamirinmu ke ɗauka. AT: "Allah ya sani fiye da mu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Ƙaunatattu, idan

"ku da nake ƙauna, idan" ko kuma "Ƙaunatattun abokai, idan". Duba yadda ku ka fasara wannan a aya [2:7]

yin abubuwan da suka gamshe shi

Ana maganar ra'ayin Allah kamar ya danganta ne ga abinda yake gani na faruwa a gabansa. AT: "kuma muna yin abinda ya gamshi shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)