ha_tn/1jn/03/16.md

1.5 KiB

Almasihu ya bayar da ransa saboda mu

Wannan furcin na nufin "Almasihu ya yarda ya ba da ransa domin mu" ko kuma "Almasihu ya yarda ya mutu domin mu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

kayan duniya

mallaka kamar kuɗi, abinci, ko sutura

ya ga ɗan'uwansa cikin bukata

"ya lura cewa ɗan'uwansa na bukatan taimako"

bai ji tausayinsa ba

Anan Bai ji tausayinsa ba na nufin bai nuna masa ƙauna ba. AT: "bai nuna masa ƙauna ba" ko kuma "bai yarda ya taimake shi ba" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

ta yaya ƙaunar Allah ke cikinsa?

Yahaya yana amfani ne da wannan tambayan ya koyar wa masu sauraronsa. AT: "ƙaunar Allah bata cikinsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

'Ya'yana ƙaunatattu

Yahaya tsohon mutum ne kuma shi ne shugabansu. Yayi amfani ne da wannan furci domin ya nuna yadda yake ƙaunarsu. AT: "Ƙaunatattun 'ya'yana a cikin Almasihu" ko kuma "Ku da kuke ƙaunatattu a gare ni kamar 'ya'yan kaina" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kada muyi ƙauna ta fatar baki kawai, amma muyi aikin ƙauna da gaskiya

Wannan jumlar "ta fatar bãki" na nufin abinda mutum ke faɗi. An bayyana kalmar "ƙaunar" a bangare na biyu na jimlar. AT: "kada ku ce kuna ƙaunar mutane kawai, amma ku nuna cewa kuna matukar ƙaunar mutane ta wurin taimakonsu" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)