ha_tn/1jn/03/09.md

1.4 KiB

Duk wanda aka haife shi daga Allah

AT: "Duk wanda Allah ya mayar da shi ɗansa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

irin Allah

Wannan na maganar Ruhu Mai Tsarki ne, wanda Allah ke ba wa masubi wanda kuma yake sa su iya gãba da zunubi, su kuma aikata abinda kan gamshi Allah kamar shi wani irin hatsi ne da ake shukawa cikin ƙasa har yayi girma. Wani lokaci, a kan ce da wanna sabuwar halitta. AT: "Ruhu Mai Tsarki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

haifaffe na Allah ne shi

AT: "Allah ya bashi sabuwar rai na ruhaniya" ko kuma "shi ɗan Allah ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Ta haka ne ake bambanta 'ya'yan Allah da 'ya'yan ibilis

AT: "Ta haka ne mu ke sanin 'ya'yan Allah da kuma 'ya'yan ibilis" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Dukan wanda baya aikata adalci ba na Allah bane; haka kuma wanda ba ya ƙaunar ɗan'uwansa

Ana iya fahimtar waɗannan kalmomin "na Allah" a fuskoki biyu a jumlar. AT: Dukan wanda bai aikata adalci ba ba daga Allah ba ne; dukan wanda ba ya ƙaunar ɗan'uwansa shi ma ba daga Allah ba ne" ko kuma "waɗanda suke aikata adalci na Allah ne, kuma waɗanda suke ƙaunar 'yan'uwansu na Allah ne su" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-doublenegatives]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-ellipsis]])

ɗan'uwansa

A nan "ɗan'uwa" na nufin 'yan'uwa masubi.