ha_tn/1jn/03/04.md

562 B

an bayyana Almasihu

"Almasihu ya bayyana" ko kuma "Uban ya bayyana Almasihu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

kasance a cikinsa

"kasance da dangantaka da Allah" Duba yadda kun fasara wannan a [2:2-6]

Ba wanda ... ya ganshi, ko kuma ya sanshi.

Yahaya yana amfani da "gani" da "sani" ne domin ya ce mutumin mai yin zunubi bai sadu da Almasihu a ruhu ba. Mutumin da yake rayuwa bisa ga halin zunubi ba zai iya sanin Almasihu ba. AT: "Ba wanda ... bai gaskatawa da shi da gaske ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)