1.1 KiB
shafewar
Wannan na nufin "Ruhun Allah". Duba rubutun da aka yi game da "shafewa" a [2:20]
kamar yadda shafewar da kuka karɓa a wurinsa ta koya maku dukan abu
AT: "domin shafewarsa yana koya maku dukan abubuwan da kuke buƙata ku sani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)
ku kasance a cikinsa
A kasance a cikin mutum na nufin a cigaba da zumunci da shi. Dubi yadda kun fasara "kasance a cikin Allah" a [2:5-6]. AT: "cigaba da zumunci da shi" ko kuma "zama a haɗe da shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Yanzu
An yi amfani ne da wannan kalmar don a nuna wata sabuwar bangaren wasiƙar.
ƙaunatattu 'ya'ya
Yahaya tsohon mutum ne kuma shi ne shugabansu. Yayi amfani ne da wannan furci domin ya nuna yadda yake ƙaunarsu. AT: "Ƙaunatattu 'ya'yana a cikin Almasihu" ko kuma "Ku da kuke ƙaunatattu a gare ne kamar 'ya'yan kaina"
ya bayyana
"mun ganshi"
gabagaɗi
"rashin tsoro"
ba tare da kunya ba a gabansa
...
sa'ad da zai zo
"yayin da Ya sãke zuwa kuma"
haifaffe ne daga wurinsa.
"haifaffe ne na Allah" ko kuma "Ɗan Allah ne"