ha_tn/1jn/02/24.md

1.0 KiB

A game daku kuma

Wannan yana nuna yadda Yahaya ke gaya musu yadda yakamata su yi rayuwa a mastsayin masu bin Yesu a maimakon yadda masu gãba da Almasihu ke rayuwa.

sai ku bar abinda kuka ji daga farƙo ya zauna a cikinku

"ku tuna ku kuma gaskata da abinda kuka ji tun farƙo". Za a iya ƙarin bayyanin yadda suka ji shi, abinda suka ji, da kuma abinda "forƙon" ke nufi: AT: "ku cigaba da gaskata abinda muka koya maku game da Yesu kamar yadda kun gaskata tun da kuka zama masubi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

abinda da kuka ji tun daga forƙo

"abinda mun koya maku game da Yesu lokacin da kuka zama masubi"

Alkawarin da ya bamu kenan, rai na har abada

Wannan shine alkawarin da ya bamu--rai na har abada" ko kuma "Ya alkawarta mu mu rayu har abada"

game da waɗanda zasu bauɗar daku

A nan "bauɗar da ku" na nufin rinjayar mutum ya gaskata cewa abu ba gaskiya bane. AT: waɗanda suke so su yaudare ku" ko kuma "waɗanda suke so su sa ku ku yarda da ƙarya game da Yesu Almasihu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)