ha_tn/1jn/02/22.md

763 B

Wanene maƙaryaci shine wanda yayi musu cewa Yesu ba Almasihu bane?

Wanane maƙaryacin? Duk wanda ya yi musun cewa Yesu ba Almasihu ba ne. Yahaya yayi amfani da wannan tambayan ne don ya nanata su wanene masu ƙarya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

musu cewa Yesu ba Almasihu ba ne

"na ƙin cewa Yesu ne Almasihu" ko kuma "na cewa ba Yesu ne Almasihu ba"

Musunci Uban da Ɗan

"na ƙin faɗin gaskiya game da Uban da Ɗan" ko kuma "na ƙin Uban da Ɗan."

Uban ... Ɗan

Waɗannan wasu sunaye ne masu muhimmanci da ke bayyana dangantakar da ke tsakanin Allah da Yesu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

yake da Uban

"ke na Uban"

amince da Ɗan yana da Uban ma

"faɗin gaskiya game da Ɗan"