ha_tn/1jn/02/20.md

637 B

Amma ku kun karɓi shafewa daga wurin Mai Tsarki

Yahaya yana maganar Ruhu Mai Tsarki kamar shi "shafewa ne" da mutane sun karɓa daga wurin Yesu. AT: "Amma Mai Tsarkin ya shafe ku" ko kuma "Amma Yesu, Mai Tsarkin ya ba ku Ruhunsa" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])

Mai Tsarkin

Wannan na nufin Yesu. AT: Yesu, Mai Tsarkin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

gaskiyan ... ba wata ƙarya da ta fito daga gaskiya

AT: Abinda ke gaskiya ... ba wata ƙarya da ta fito daga abinda ke gaskiya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)