ha_tn/1jn/02/18.md

895 B

Yara ƙanana

"masubi da ke girma" Dubi yadda kun fasara wannan a [2:1]

sa'a ta ƙarshe ce

Jumlar "sa'a ta ƙarshe" na nufin kafin Yesu ya dawo. AT: "Yesu zai dawo ba da daɗewa ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

magabcin Almasihu ya zo

"akwai mutane da yawa da ke gaba da Almasihu"

ya zo. ... ta haka muka san

"ya zo, kuma saboda haka mun sani" ko kuma "magabtan Almasihu sun zo, yanzu mun sani"

Sun fita daga cikinmu

"Sun bar mu"

dama su bana cikinmu bane

"amma a gaskiya su ba namu ba ne" ko kuma "a gaskiya su ba namu bane tun farko" Abinda ya sa su ba namu bane da gaske shine domin su ba masubin Yesu bane.

Gama idan da su namu ne da sun ci gaba tare damu

"Mun san wannan domin da basu barmu ba inda su ainihi masubi ne.

Gama idan da su namu ne da sun ci gaba tare damu

"Mun san haka ne domin inda su masubi ne da gaske da basu barmu ba"