ha_tn/1jn/02/12.md

1.7 KiB

ku, ya ku ƙaunatattun 'ya'ya

Yahaya tsohon mutum ne kuma shi ne shugabansu. Yayi amfani ne da wannan furci domin ya nuna yadda yake ƙaunansu. Duba yadda kun fasara wannan a [1 Yahaya 2:1] AT: "Ƙaunatattun 'ya'yana a cikin Almasihu" ko kuma "Ku da kuke ƙaunattatu a gare ni kamar 'ya'yan kaina"

an gafarta zunubanku

AT: "Allah ya gafarta zunubanku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

domin sunansa

"sunansa" na nufin Almasihu da kuma ko shi wanene. AT: "domin abin da Almasihu ya yi maku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Na rubuta maku, ubanni,

Kalmar nan "ubanni" a nan na nufin masubi kamilai. AT: "Ina rubuta maku, kamilai masubi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

shi wanda yake tun daga farko

"wanda yana rayuwa ko da yaushe" ko kuma "wanda yana nan koda yaushe." Yana nufin "Yesu" ko kuma "Allah Uba"

matasa

Wannan na iya nufin waɗanda ba sabobbin masubi ba amma suna girma a cikin ruhaniya. AT: "matasa a bi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kuna da ƙarfi

A nan "ƙarfi" na maibi ba na jiki bane, amma aminci ga Almasihu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

maganar Allah tana zaune cikinku

"maganar Allah" a nan na nufin saƙo daga Allah. Marubucin ya ambaci ƙarin amincin masubi ga Almasihu da kuma sanin sa kamar yana maganar kalmar Allah na nan a cikinsu. AT: "Sakon Allah na cigaba da koyar maku" ko kuma "kun san maganar Allah" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

nasara

Marubucin na maganar kin yardar da masubi ke yi na bin shaiɗan da kuma lalata shirye-shiryen sa a matsayin wani abun nasara ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)