ha_tn/1jn/02/09.md

1.3 KiB

yana cikin haske

A nan zama "a cikin haske" na nufin yin abinda ke daidai. AT: "yana yin abin da ke daidai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

na cikin duhu

A nan zama "a cikin duhu" na nufin yin mugunta. AT: "na yin mugunta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

babu dalilin tuntuɓe a wurinsa

"babu abinda zai sa shi tuntuɓe." Kalmar nan "tuntuɓe" na nufin mutum ya kasa a ruhaniya ko a halin kirki. AT: "babu abinda zai sa shi zunubi" ko kuma "ba zai kasa yin abinda zai gamshi Allah ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

cikin duhu, yana kuma tafiya cikin duhu

A nan "tafiya" na nufin yadda mutum na rayuwa ko nuna hali. A nan zama "a cikin duhu" da kuma "tafiya a cikin duhun" na nufin abu ɗaya ne. Wannan na jan hankali ne cewa mugunta ne mutum ya ƙi ɗan'uwansa maibi. AT: ke yin mugunta" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])

bai san ma inda ya nufa ba

wannan na maganar maibi da baya rayuwa yadda yakamata mai bi ya yi rayuwa. AT: "bai san ma abinda yakamata ya yi ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

duhu ya makantar da shi

"duhu ya sa shi ba ya iya gani." Duhu na nufin zunubi ko mugunta. AT: "zunubi ya sa ba ya iya fahimtar gaskiya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)