ha_tn/1jn/02/01.md

1.4 KiB

Mahaɗin Zance:

Yahaya ya cigaba da rubutu game da zumunci sa'anan ya nuna cewa yana iya yiwuwa domin Yesu yana tsakanin masubI da Uban

Muhimmin Bayyani:

Anan kalmar nan "mu" na nufin Yahaya da dukkan masubi kuma "na shi" na nufin na Allah Uban, ko kuma na Yesu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-inclusive)

'Ya'ya

Yahaya tsohon mutum ne kuma shi ne shugabansu. Yayi amfani ne da wannan furci domin ya nuna yadda yake ƙaunansu. AT: "Ƙaunatattun 'ya'yana a cikin Almasihu" ko kuma "Ku da kuke ƙaunattatu a gare ni kamar 'ya'yan kaina" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ina rubuta mu ku waɗannan abubuwa

"Ina rubuta mu ku wannan wasiƙa"

Amma idan wani yayi zunubi

"Amma sa'and da wani yayi zunubi." Wannan abu ne da ke iya faruwa.

muna da matsakanci a wurin Uba, Yesu Almasihu, mai adalci

Kalmar nan "matsakanci" a nan na nufin Yesu. AT: "muna da Yesu Almasihu, mai adalci, mai magana da Uban mai kuma roƙa a gafarta mana" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Shine ne mai fansar zunubanmu

"Allah baya fushi da mu kuma domin Yesu ya sadaukar da ransa saboda zunubanmu" ko kuma "Yesu shi ne wanda ya sadaukar da ransa saboda zunubanmu, don haka, Allah baya fushi da mu kuma a kan zunubanmu.

mun san cewa mun san shi

"mun sani da cewa mun san shi" ko kuma "mun san muna da dangantaka mai kyau da shi"

idan mun kiyaye dokokinsa

"idan mun yi biyayya da dokokinsa"