ha_tn/1jn/01/08.md

1.1 KiB

bamu da zunubi

"ba mu taɓa zunubi ba"

na rudin

"na yaudaran" ko kuma "na ƙarya"

ba kuma gaskiya a cikinmu

An yi maganar gaskiya a nan kamar wani abu ne da ake iya samun sa cikin masubi da za a iya gani da ido ko a taɓa da hannu. AT: "bamu gaskata cewa abin da Allah ya faɗa gaskiya bane" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

zai gafarta mana zunubanmu, ya kuma wankemu daga dukan rashin adalci

Jumloli biyun nan na nufin abu ɗaya ne. Yahaya ya yi amfani ne da su domin ya nanata cewa ba shakka Allah zai gafarta zunubanmu. AT: "kuma zai gafarta mana dukan inda mun yi kuskure (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

mun mai da shi maƙaryaci kenan

An ɗauki cewa mutumin da ya ce bashi da zunubi zai ce Allah maƙaryaci ne tunda Allah ya ce kowa mai zunubi ne. AT: "daidai ne da kiransa maƙaryaci, domin ya ce mun yi zunubi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

maganarsa kuma bata cikinmu

"Maganarsa" a nan na nufin "saƙo." AT: "bamu fahimci Maganar Allah ba balle ma mu yi biyayya da shi" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])