ha_tn/1jn/01/03.md

640 B

Wannan da muka gani muka ji muka baku labari

"muna faɗa muku abin da mu ma muka gani muka ji"

yi zumunci da mu, zumuncinmu kuwa tare da Uba yake

"ku zama abokan mu na kusa. Mu abokai ne da Allah Uban"

zumuncinmu

Bai fita a fili ko maganar Yahaya ya shafi masu karantun wasiƙar sa ko bai shafe su ba. Za ku iya fasara wannan ko ta wane hanya.

Uba ... Ɗansa

Waɗannan sunaye ne masu muhimmamci da ke bayyana dangartakar da ke tsakanin Allah da Yesu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

domin farin cikinmu ya cika

"domin ya cika farincikinmu" ko kuma "domin mu sa kanmu mu yi murna sosai"