ha_tn/1jn/01/01.md

1.5 KiB

Muhimmin bayani:

Yahaya ya cigaba da rubutu game da zumunci sa'anan ya nuna cewa yana iya yiwuwa domin Yesu yana tsakanin masubi da Uban.

Abin nan da yake tun daga farko

Jumlar nan na nufin Yesu, wadda ya kasance kafin a halice kome. AT: "Muna rubuta maku game da shi wanda ya kasance kafin halitar dukan kome"

forkon

"forkon dukan kome" ko kuma "halitar duniya"

wanda muka ji

"wadda muka ji shi ya koyar"

wanda muka gani ... muka duba

An maimaita wannan ne domin nanaci. AT: "wadda mu da kan mu mun gani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Kalmar Rai

"Yesu, mai sa mutane su rayu hara abada"

Rai

Kalmar nan "rai" a wannan litafin gaba ɗaya na nufin fiye da rai na jiki. A nan yana madadin Yesu, rai na har abada. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Ran kuwa aka bayyana shi

AT: "Allah ya sa wannan Rai na har abadan ya zama sananne a gare mu" ko kuma "Allah ya sa mun iya sanin sa, shi Rai na har abadan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

muka gani

"muka gan shi"

muka bada shaida

"mun yi alƙawarin gaya wa sauran mutane game da shi"

Rai na har abada

A nan "Rai na har abada" na nufin shi mai ba da rai, Yesu. AT: "shi wanda ya iza mu mu rayu har abada" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

wanda da yake a wurin Uba

"da ke tare da Allah Uban"

aka kuma bayyana shi garemu

Wato lokacin da yake rayuwa a duniya kenan. AT: "kuma ya zo ya kasance a tsakanin mu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)