ha_tn/1co/16/17.md

279 B

Sitefanas, Fartunatas, da Akaikas

Waɗannan mazajen, masubi ne na farko a Korontiya ko kuma dat'tawan ikilisiya da suke aiki tare da Bulus.

Sun debe mini kewarku

"sun shirya da shike ba ku nan."

Gama sun wartsakar da ruhuna

Bulus ya na cewa ya karfafu da ziyarar su.