ha_tn/1co/16/07.md

622 B

Ba na so in yi maku gani na gajeren lokaci

Bulus ya na bayyana cewa ya na so ya yi ziyara na tsawon loƙaci, ba na ƙaramin loƙaci ba.

Fentikos

Bulus zai tsaya a Afisus sai wannan ranar idi, wadda ya zo a May ko kuma June, a kwana hamsin a bayan Idin ketarewa. Zai kuma yi tafiya ta Makidoniya, sai ya kuma sauka a cikin Koronti kafin rani ya fara a watan goma sha ɗaya.

An buɗe mani kofa mai faɗi

Bulus ya yi magana game da loƙacin da Allah ya bashi domin ya rinjaye mutane zuwa ga bishara. Kamar kofa ce da Allah ya buɗe domin ya iya tafiya a cikinsa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)