ha_tn/1co/16/03.md

303 B

waɗanda ku ka yarda

Bulus ya na faɗa wa ikilisiyan da cewa su zabi daga cikin mutaninsu wadda za su kai baikonsu a Urushalima. "waɗanda ku ka zaba" ko kuma "mutanin da ku ka naɗa"

zan aika da wasiku

AT: 1) "Zan aika da wasikun da zan rubuta" ko kuma 2) "Zan aika da wasikun da za ku rubuta."