ha_tn/1co/15/56.md

253 B

Gama dafin mutuwa zunubi ne

Ta wurin zunubi ne an ƙaddara ma na mutuwa.

iƙon zunubi shari'a ce

Shari'a Allah da Musa ya kawo ne ya bayyana zunubi, ya kuma nuna mana yadda muke zunubi a gaban Allah.

ya bamu nasara

"ya yaƙi mutuwa domin mu"