ha_tn/1co/15/54.md

1.1 KiB

loƙacin da wannan jiki mai lalacewa ya sanya marar lalacewa,

Anan an yi maganar jiki kamar mutum ne. AT: "loƙacin da wannan jiki mai lalacewa ya zama marar lalacewa" ko kuma "loƙacin da wannan jikin da na iya rubawa ba zai iya ruba kuma ba" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

loƙacin da wannan jiki mai mutuwa ya sanya marar mutuwa

Anan an yi maganar jiki kamar mutum ne. AT: "a loƙacin da wannan jiki mai mutuwa ya zama mara mutuwa" ko kuma "loƙacin da wannan jikin da na iya mutuwa ba zai iya mutuwa ba" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

Mutuwa, ina nasararki? Mutuwa, ina dafinki?

Bulus ya yi magana kamar mutuwa mutum ne, ya kuma yi amfani da wannan tambaya domin ya yi wa iƙon mutuwa gori. AT: "Mutuwa ba shi da nasara. Mutuwa ba shi da dafinki." (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-apostrophe]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]])

ki ... ki

Wannan daya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)