ha_tn/1co/15/52.md

739 B

Za a canza mu

AT: "Allah zai canza mu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

cikin keftawar ido

Zai faru da sauri kamar yadda mutum ya na kefta idonshi ko idonta.

a kaho na karshe

"loƙacin da kaho na karshe ya yi kara"

za a tada matattu

AT: "Allah zai tada matattu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

mara lalacewa ... wannan lalacewa jiki ... mara lalacewa ne

"a hanyar da ba zai ruɓa ba ... jikin nan da ba zai iya ruɓa ... ba zai iya ruba ba." Dubi yadda an fasara jumla irin wannan a cikin 15:42

dole ya sanya

Bulus ya na magana game da yadda Allah ya na sa jikinmu kada su mutu kamar Allah ya na sa ma na sabon kaya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)