ha_tn/1co/15/50.md

863 B

nama da jini ba za su gaji mulkin Allah ba. Haka kuma mai lalacewa ba za ya gaji marar lalacewa ba

Suna iya nufin 1) jimla biyu nan na nufin abu ɗaya ne. AT: "mutane da za su mutu ba za su gaji mulkin Allah mai dauwama ba" ko kuma 2) jimla na biyu ya karasa tunani da na farkon ya fara. AT: "mutanin da ba su da ƙarfi ba za su gaji mulkin Allah ba. Ko kuma waɗanda za su mutu ne ma su gaji mulkin har'abada"

nama da jini

Waɗanda sun zauna a jikin da an ƙaddara ya mutu. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

gaji

An yi maganar karɓan abin da Allah ya yi wa masubi alkawari kamar ya na gaji kaya da dukiya daga ɗan iyali. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

dukanmu za a canza mu

AT: "Allah zai canza mu dukka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)