ha_tn/1co/15/47.md

396 B

Mutumin farkon ai daga turbaya ya fito, wato na duniya

Allah ya yi mutum na farko, Adamu, daga ƙura duniya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

turbaya

ƙazanta

mutumin da ke na sama

Yesu Almasihu

waɗanda ke na sama

"waɗanda sun zama na Allah"

dauke da jiki mai kamannin ... haka ma zamu kasance da kamannin

"ya kasance kamar ... zai kuma kasance kamar"