ha_tn/1co/15/45.md

249 B

Amma na ruhaniyar ba shine ya fara zuwa ba amma na zahirin, daga nan na ruhaniyar

"mutum na zahiri ne ya zo da farko. Mutum na ruhaniya daga Allah ne kuma ya zo daga baya ne."

zahiri

halittace daga hanyoyi ta duniya, da baya a haɗe da Allah