ha_tn/1co/15/42.md

729 B

Abinda aka shuka ... aka tayar marar ... an shuka ... aka tayar

Marubucin ya yi magana game da jikin mutum da an binne kamar ya zama iri da aka shuka a kasa. Ya kuma yi magana game da tashin jikin mutum daga matattu kamar shuka da yake girma daga irin. AT: "Abin da ya nufi kasa ... Abin da ke fata daga kasa ... ya na nufa cikin kasa ... ya fito daga kasa" ko kuma "Abin da mutane suka binne ... Abin da Allah ya tayar ... Mutane sun binne ... Allah ya tayar" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

aka tayar

"an sa shi ya rayu kuma"

mai lalacewa ... marar lalacewa ne

"zai iya ruɓa ... ba zai iya ruɓa ba"