ha_tn/1co/15/40.md

448 B

jiki na samaniya

AT: 1) rana, wata, tauraru, da sauran haske a cikin sarari ko kuma 2) mutane na samaniya, kamar mala'iku da sauran mutane da sun wuce ikon ɗan Adam.

jiki na duniya

Wannan na nufin mutane.

ɗaukakar jikin samaniya wata daban ce kuma ɗaukakar jikin duniya daban ce

"ɗaukaka da jikin samaniya ke da shi dabam ne da ɗaukaka na jikin mutane"

ɗaukaka

Anan "ɗaukaka" na nufin gwargwadon haske ga idon mutum a sarari.