ha_tn/1co/15/37.md

562 B

Abinda ka shuka ba jikin da zaya

Bulus ya yi amfani da maganan iri kuma domin ya faɗa cewa Allah ya tayar da mutatcen jikin masubi, amma jikin ba zai bayyana kamar yadda yake ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Abinda ka shuka

Bulus ya na magana da Korontiyawa kaman su mutum daya ne, don haka kalmar "ku" anan daya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Allah zaya bashi jiki yadda ya zaba

"Allah zai zaɓi irin jiki da zai kasance da shi"

jiki

Game da dabbobi, an na iya fasara "jiki" kamar "fata" ko kuma "nama."