ha_tn/1co/15/35.md

1.1 KiB

Amma wani zaya ce, "Yaya za'a yi tashin matattu? Wane irin jiki kuma zasu tashi da shi?"

Suna iya nufin 1) mutumin na tambaya da gaskiya ko kuma 2) mutumin ya na amfani da tambayan domin ya yi ba'a game da maganan tashin matattu. AT: "Amma waɗansu za su ce ba su san yadda Allah zai tayar da matattu ba, da kuma irin jiki da Allah zai ba su a tashin matattu." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Amma wani zaya ce

"wani zai yi tambaya"

Wane irin jiki kuma zasu tashi da shi

Zai zama jiki na ruhaniya ne ko jiki wadda ana iya gani? Wace irin halitta ne jikin za ta kasance da shi? Yi amfani a fasara tambaya na muhimmi wadda wani da zai so ya san amsoshi game da wannan tambayoyin zai iya tambaya.

Ku jahilai ne sosai! Abinda ka shuka

Bulus ya na magana da Korontiyawa kamar su mutum daya ne, don haka misalin "ku" a nan daya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Ku jahilai ne sosai

"Ba ku san game da wannan ba"

Abinda ka shuka ba zaya fara girma ba sai ya mutu.

Iri ba zai yi girma ba sai an binne a karkashin kasa. Haka kuma, sai mutum ya mutu kafin Allah ya tashe shi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)