ha_tn/1co/15/31.md

1.7 KiB

Ina fuskanta mutuwa kullum

Anan "fuskanta mutuwa" na wakilcin sanin cewa zai mutu jim kaɗan. Ya san cewa waɗansu mutane sun so su kashe shi domin ba su so abin da yake koyarwa ba. AT: "Kullum ina yin kasada da rai na!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Wannan nake furtawa ta wurin fahariya a cikin ku

Bulus ya yi amfani da wannan jumlan domin ya nuna cewa ya na fuskanta mutuwa kullum. AT: "Zan ku iya sani cewa wannan gaskiya ne, domin kun san game da fahariya ta a cikin ku" ko kuma "Zan ku iya sani cewa wannan gaskiya ne, domin kun san yadda na ke fahariya a cikin ku"

fahariya ta a cikin ku, wadda nake da ita cikin Almasihu Yesu Ubangijinmu

Bulus ya yi fahariya a cikin su domin abin da Almasihu Yesu ya yi masu. AT: "fahariya ta a cikin ku, wadda nake yi domin abin da Almasihu Yesu Ubangijinmu ya yi maku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

fahariya ta a cikin ku

"yadda nake faɗa wa waɗansu mutane game da kirkin ku"

Menene ribata ... idan nayi kokowa da bisashe a Afisa ... tashi ba?

Bulus ya na so Korontiyawa su gane ba sai ya gaya masu ba. Wannan na iya zama jumla. AT: "Ban samu riban komai ba ... ta wurin kokowa da bisashe a Afisa ... tashi ba." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Nayi kokowa da bisashe a Afisa

Bulus ya na nufin abin da ya yi. 1) Bulus ya na magana game da jayayyan sa da kafirai masani da kuma mutane da sun so su kashe shi ko kuma 2) an sa shi a filin da zai yaki mugayen dabbobi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

bari mu ci mu sha, domin gobe zamu mutu

Bulus ya kalmasa da cewa idan akowai rai bayan mutuwa, zai yi mana kyau idan mun more wannan rai, domin gobe rain mu zai kare da rashin wata fata.